Presentation – Muhimmancin rubutun mata
BRC WhatsApp Group , NigeriaKu kasance da Nana Aicha Hamissou a WhatsApp group na Bakandamiya Reading Club don tattaunawa akan muhimmancin rubutun mata ga al'umma.
Ku kasance da Nana Aicha Hamissou a WhatsApp group na Bakandamiya Reading Club don tattaunawa akan muhimmancin rubutun mata ga al'umma.
Ku kasance da Abu Ubaida Sani a cikin shirin Kaifin Alkalami na BRC don tattauna illolin satar fasaha ga marubuta. Shirin zai gudana ne a BRC WhatsApp group.
Adamu Ibrahin (Dan Sarauta) zai gabatar da bita akan 'mutuwar kasuwar adabin Kano da haihuwar kasuwar onlayin' a Facebook group na BRC.
Join Jamilu Abdulrahman at BRC Facebook group for a special program on the importance of reading club in our society.