- This event has passed.
Kaifin Alkalami – Illolin satar fasaha ga marubuta
May 11, 2024 @ 9:00 pm - 10:00 pm

Ku kasance da Abu Ubaida Sani a cikin shirin Kaifin Alkalami na BRC don tattauna illolin satar fasaha ga marubuta. Shirin zai gudana ne a BRC WhatsApp group.